Make your own free website on Tripod.com
WELCOME TO DALHATU ZARAH
Home
Litattafan Hausa
Tarihin Garin Hadejia
Shafin Musulunci
Ilimin Computer
Wasanni
Sabon Shafi
Tuntube Mu
Labarai
Mu Kyakyata
Addreshin Mu
Hotunan Mu
Hotunan Abokai

bagwanje.jpg

SB IDI BAGWANJE NIG. LIMITED
Textiles, Petroleum & General Merchants
 
HEAD OFFICE                                        RESIDENCE
Fagge Ta-Kudu,                                      No. 1033, Gwammaja Qtrs,
P.O. Box 6565,                                         Kano City,
Kano State,                                              Tel:  064 - 63224, 640221
NIgeria.

Zaka Iya Tuntubar Mu Ta nan.

TEXTILE
textile.jpg
ATAMFA

Agon zarah
mallam.jpg

Bissimillahir Rahamanir Rahim

An haife ni a garin Hadejia, a Shekara ta 4th July, 1986. A Unguwar Zonagalari Mahaifina Shine Alhaji Uwaisu, Mahaifiya Hajiya Asma'u.

Nayi karatun primary a Hudu Islamiyya wanda take a Ramin Hudu Hadejia a shekara ta 1990 zuwa 1996. Daga nan na tafi Junior Secondary Aminu Yusuf wanda take a Unguwar Nasarawa Hadejia na fara a shekara ta 1996 zuwa 1999. Daga nan sai makarantar koyon harshen larabci da kuma nazari akan larabci  School For Arabic And Islamic Studies Hadejia. Wanda na fara a shekara ta 1999 zuwa 2002.

Daga nan Jami'ar Bayero da ke Kano a nan ne nayi Diploma akan Arabic, Hausa and Islamic Studies a shekara ta 2003 zuwa 2005. Yanzu kuma ina degree akan Mass Communication.

 

FATIMA ZARAH

Zarah, Itace Matar da zan Aura in Allah ya yarda. Tana Zauna ne a Unguwar Gyadi - Gyadi, da ke Kano. Tana da kimanin Shekara Goma Sha Uku. Kuma ta kammala karatun ta na Primary a Makarantar Dr. Hassan Ibrahim Gwarzo Primary School, da take a Kano.

A halin Yanzu tana kokarin ci gaba da karatu a Secondary Allah ya taimake mu gaba daya, ya kuma mabu sa'a amin summah amin ya Allah.


What's New?

Here I might add an entry whenever I make an update to my web site. Where appropriate, I'll include a link to the change. For example:

11/1/01 - Added new photos to Vacation Album page.

Amarya Zarah
ayya_hadejia.jpg
Kyakkyawar Yarinya

imag0003.jpg

Please get in touch with any comments or reactions to my site.

SUNA
Email Addreshi
BAYANI
  

ZARAH BABY